Shugaban Yan majalisun Arewacin nijeriya rt Hon Alhassan Ado Doguwa Sardaunan kasar hausa Mai tuta OON ya sake raba takin zamani ga manoma na yankin karamar hukumar Doguwa,mako guda kenan da raba takin zamani a yankin mazabar Burum -Burum da Baburi Dalawa dukka a yankin karamar hukumar Tudun wada.
RT Hon Alhassan Ado ya yi rabon takin zamani a makon da ya gabata a yankin mazabar Burum -Burum da Baburi Dalawa dukkan su a yankin karamar hukumar Tudun wada.
. Daruruwan matasa ne da mata da sanatan kano ta kudu sanata suleman Abdur Rahman kawu sumaila ofr,tare da hakimin Doguwa da Dagatai da masu unguwanni da limamai ne da shugabannin jam, iyyar APC da jami, antsaro,da mutanen Gari ne suka amfana da takin zamani da RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA ya rabawa manoma na yankin karamar hukumar Doguwa.
