Angudanar da Addu, oin neman Nasara da neman kariyar Allah madaukakin sarki daga sharrin makiya da masu hassada, a yankin karamar hukumar Tudun wada.

Daruruwan mutane ne masu masoya da masu fatan Alheri, da goyan baya ga shugaban Yan majalisun Arewacin Nijeriya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan kasar hausa Mai tuta (OON).

Babban limamin da yajagoranci wannan Sallar shine sheikh Malam yusuf musa Jammaje tsohon kwamandan Hisba yayi Bayanin cewar, yankin karamar hukumar Tudun wada yana Amfana da irin Ayyukan Alherin da Rt Hon Alhassan Ado Doguwa yakeyi, bayan da wasu makiya da basa godewa ni, ima da baiwar da Allah yayi musu,.
Malam Jammaje yace makiyan yankin karamar hukumar Tudun wada ne basa fadar Alherin Rt Hon Alhassan Ado Doguwa,, saboda hassada da bakin ciki.

Malam Jammaje wasu jihohin suna nuna kauna da soyayya ga Rt Hon Alhassan Ado Doguwa bisa kyakykyawan wakilci da yake yiwa AL, ummar kasa Nijeriya.

Kungiyoyin matasa da Mata da masu rike da sarautu da Yan kasuwa ne suka halarci Sallar, wadda aka gudanar a Garin Tudun wada da.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version