Close Menu
  • Home
  • Kasuwanci
  • Nishadi
  • Features
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Karin Wasu
    • Noma da Kiwo
    • Sauyin Yanayi
    • Fasaha
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) Instagram
MURYAR AREWA A YAU
Subscribe
  • Home
  • Kasuwanci

    FILIN JIRGIN SAMAN DUTSE JIHAR JIGAWA ZAI DINGA KARBAR KAYA NA KAGO

    February 23, 2026

    Zulum Leads Fintiri, Buni to Meet New World Bank Director

    November 14, 2025

    Gwamnatin Najeriya ta roki jama’a su rage cin ganda (ponmo) kada kamfanin sarrafa fata na kasar ya durkushe

    November 14, 2025

    STANDARD ORGANIZATION OF NIGERIA AND FEDERAL MINISTRY OF TRADE ARE GOING TO WORK TOGETHER

    November 8, 2025

    DOGUWA HAS MOVED TO THE OIL SUMMIT IN UAE TO REPRESENT NIGERIA

    November 3, 2025
  • Nishadi

    WANI : MAGIDANCI MAI MATA BIYU A BAUCHI, YA KASHE DAN ACABA DON SAMUN KUDIN KARA AUREN MATA TA UKU

    October 22, 2025

    Qausain TV appoints Adam A. Zango as Director-General

    October 8, 2024

    Young Jonn Sets To Thrill Fans With Electrifying Performance In Abuja

    September 29, 2024

    Why Bobrisky was separated from other inmates – Prison experts

    September 27, 2024
  • Features

    CONGRATULATIONS PROF PAKISTAN FOR LANDING SAFELY WITH

    February 28, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf Has Embraced APC Members Without Discrimination Calls for Unity and Grassroots Mobilization Ahead of Elections-Dr. DAN’AGUNDI.

    February 28, 2026

    Gwamnatin Kano Da Rogo SSR Din Gwamna Sun Baiwa Ƴan Jarida Hakuri Kan Cin Mutuncin Mambansu

    February 25, 2026

    APC TA SAUYA TSARIN RABON SHUGABANCI

    February 25, 2026

    MALAMAR MAKARANTAR ISLAMIYYAR AHMADU ABBA MEMORIAL ACADEMY TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO BISA KWAZON DATA NUNA ALOKACINDA AKA BATA RIKON MAKARANTAR ISLAMIYYA

    February 25, 2026
  • Labarai

    Governor Abba Kabir Yusuf Has Embraced APC Members Without Discrimination Calls for Unity and Grassroots Mobilization Ahead of Elections-Dr. DAN’AGUNDI.

    February 28, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA CE GWAMNATIN SA ZATA CIGABA DA HADA KAI DA KAFAFEN YADA LABARAI MUSANMAN MA RADIO NIJERIYA KADUNA

    February 19, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA AZA HAR SASHIN GINA GIDAJE MASU SAUKIN KUDI

    February 13, 2026

    NAHCON HAS INAUGURATE 2026 HAJJ NSUKMASAR TEAM

    November 15, 2025

    DOGUWA :WASU MAKIYANA A SIYASANCE CIKI HARDA LAUYOYI SUKA NEMI A HANANI SHIGA KASAR BIRTANIYA

    November 14, 2025
  • Siyasa

    APC TA SAUYA TSARIN RABON SHUGABANCI

    February 25, 2026

    AN KAI RUWA RANA YAYIN GUDANAR DA ZABEN SHUGABANCIN KARAMAR HUKUMAR BIRNIN KANO

    February 24, 2026

    WASU MATASA DA AKE ZARGIN AN DAUKI HAYARSU SUNYI WA HON IHUN BAMAYI

    February 24, 2026

    Peoples Democratic Party (PDP) has affirmed Kabiru Turaki, the former minister for special duties and intergovernmental affairs, as its national chairman.

    November 16, 2025

    How POLITICAL PERSECUTION PUSHES DSP BARAU DOGUWA AHEAD OF OTHERS – STUDY

    November 15, 2025
  • Tsaro

    ZAMU DAUKI MATAKIN SHARI, A AKAN DUK WANDA YAKE YUNKURIN BATAWA RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA SUNA, A GABAN KOTU

    February 24, 2026

    PRESIDENT TINUBU REAPPOINTS MOHAMMED BUBA MARWA AS NDLEA CHAIRMAN

    November 14, 2025

    YAN SANDA BASU DA HURUMIN RAKIYA ZUWA KWATAR FILAYEN

    November 12, 2025

    BREAKING: China warns against interference in Nigeria’s affairs after US threat of military action

    November 4, 2025

    S.A SECURITY DONATES UNIFORMS TO VIGILANTE GROUP

    October 28, 2025
  • Wasanni

    Ndume Unity Cup 2025: Drama, Determination, and Dominance as Matchday 1 Unfolds.

    November 15, 2025

    MAGOYA BAYAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KATSINA UNITED TA SUN RAUNATA YAN WASAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARAU FC TARE DA YIWA MOTOCIN BARAU FC ROTSE

    November 8, 2025

    NASARAR GIWA UNITED FILIN SUKUWA

    October 24, 2025

    new Kano-based football club, Bichi First FC, has appointed renowned journalist Muzammil Dalha Yola as its Media Officer.

    September 12, 2025

    Kungiyoyin Kwallon Kafa Na Barau da Kano pillars Duk Na Y’aya”n Jihar kano ne Ba Na Mutum Daya bane – :Inji Adamu Abdullahi karkasara

    August 19, 2025
  • Karin Wasu
    1. Noma da Kiwo
    2. Sauyin Yanayi
    3. Fasaha
    4. View All

    WE’RE TURNING FARMERS INTO ENTREPRENEURS” — GOV. NAMADI AS NUJ HONOURS HIM GOVERNOR OF THE YEAR ON AGRICULTURE

    November 12, 2025

    ACRSAL DA GECCI SUN YI GANGAMIN SHUKA DABINON AJUWA A MAKARANTAR ANNOOR GIDA DUBU A BAUCHI

    October 22, 2025

    DOMIN INGANTA TSARO, KUNGIYAR FULANI SULLUBAWA TA GUDANAR DA TARO A BAUCHI.

    October 1, 2025

    JIGAWA PARTNERS INDIAN FIRM TO BOOST CROP YIELDS WITH HYBRID SEED TECHNOLOGY

    September 16, 2025

    MALIKAWA GARU :- PLANT A TREE TODAY TO FIGHT DESERTIFICATION

    October 16, 2025

    Zulum commissions housing complex for teachers in Mafa

    October 7, 2025

    NiMet Predicts Three-day Thunderstorm, Downpour Nationwide

    October 14, 2024

    NiMET Predicts Three-Day Thunderstorms From Monday

    October 1, 2024

    Zulum: Borno begins export of plastic materials

    October 30, 2025

    Zamkah Technologies Has Signed MOU With Institute For Peace and Conflict Resolution (IPCR)

    September 9, 2025

    Digital Age: How Technology Impacts Modern Marriage

    September 29, 2024

    Artificial Intelligence will replace unskilled workers – Daily Trust

    September 27, 2024

    CONGRATULATIONS PROF PAKISTAN FOR LANDING SAFELY WITH

    February 28, 2026

    Governor Abba Kabir Yusuf Has Embraced APC Members Without Discrimination Calls for Unity and Grassroots Mobilization Ahead of Elections-Dr. DAN’AGUNDI.

    February 28, 2026

    Gwamnatin Kano Da Rogo SSR Din Gwamna Sun Baiwa Ƴan Jarida Hakuri Kan Cin Mutuncin Mambansu

    February 25, 2026

    APC TA SAUYA TSARIN RABON SHUGABANCI

    February 25, 2026
MURYAR AREWA A YAU
Home » YUNKURIN HANA FADAR ALBARKACIN BAKI DG PROTOCOL NA GWAMNATIN KANO :-RUNDUNAR YAN’SANDAN JIHAR KANO SHIYYA TA DAYA TA KAMA DAN, UWA RANO

YUNKURIN HANA FADAR ALBARKACIN BAKI DG PROTOCOL NA GWAMNATIN KANO :-RUNDUNAR YAN’SANDAN JIHAR KANO SHIYYA TA DAYA TA KAMA DAN, UWA RANO

By Ali MuhammadOctober 19, 2025 Kasuwanci 2 Mins Read
tv
Share
Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

 

Wani Rahoto da ya fito daga Gidan Radiyon hikima da Arewa Radio, sun rawaito cewar Rundunar ƴan sandan Najeriya, shalkwatar Zone One da ke Kano, ta yi wa sanannen ɗan jarida mai gabatar da shirye-shirye, kuma shugaban sashin shirye shirye na musamman na Hikima Radio Ibrahim Ishaq, wanda aka fi sani da Ɗan’uwa Rano, tambayoyi bisa zargin ɓatanci da kuma gudanar da tashar talabijin ta yanar gizo ba tare da izinin Hukumar Kula da Kafafen Yaɗa Shirye-shirye ta Ƙasa (NBC) ba.

Binciken ya biyo bayan ƙorafin da Daraktan Al’amuran Fadar Gwamnatin Jihar Kano, Abdullahi Ibrahim Rogo, ya shigar, inda ya zargi ɗan jaridar da ɓatanci da ɓata masa suna ta cikin rahotannin da ake yaɗawa a Dan’uwa Rano TV, wata kafar yaɗa shirye-shirye ta yanar gizo.

Rahotanni sun ce an gayyaci Ɗan’uwa Rano zuwa shalkwatar ƴan sanda ta Zone One a Kano a ranar Asabar, inda aka yi masa tambayoyi kan waɗannan zarge-zargen.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake cigaba da bincike kan Mista Rogo, wanda ake zargin yana ƙarƙashin binciken Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) bisa zargin ɓarnar kuɗaɗe da suka shafi kwangiloli da darajarsu ta kai kusan Naira biliyan 6.5.

A halin yanzu, ƙungiyoyin ƴan jarida da na farar hula a Kano sun yi Allah-wadai da tambayar da aka yi wa Ɗan’uwa Rano, suna bayyana hakan a matsayin yunƙuri na tsoratar da kafafen yaɗa labarai da toshe muryoyin masu sukar gwamnati

Wannan Babbar barazana ce ga y’an jarida na Jihar kano, da kuma kawo nakasu ga harkar yancin fadin Albarkacin baki, wadda wannan na Iya Zama ga Dimukradiyyar wannan zamani .

 

IMG 20251009 WA0106

 

 

 

 

 

Share. Facebook Twitter LinkedIn Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Governor Abba Kabir Yusuf Has Embraced APC Members Without Discrimination Calls for Unity and Grassroots Mobilization Ahead of Elections-Dr. DAN’AGUNDI.

FILIN JIRGIN SAMAN DUTSE JIHAR JIGAWA ZAI DINGA KARBAR KAYA NA KAGO

GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA CE GWAMNATIN SA ZATA CIGABA DA HADA KAI DA KAFAFEN YADA LABARAI MUSANMAN MA RADIO NIJERIYA KADUNA

GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA AZA HAR SASHIN GINA GIDAJE MASU SAUKIN KUDI

NAHCON HAS INAUGURATE 2026 HAJJ NSUKMASAR TEAM

Zulum Leads Fintiri, Buni to Meet New World Bank Director

Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

CONGRATULATIONS PROF PAKISTAN FOR LANDING SAFELY WITH

February 28, 2026

Governor Abba Kabir Yusuf Has Embraced APC Members Without Discrimination Calls for Unity and Grassroots Mobilization Ahead of Elections-Dr. DAN’AGUNDI.

February 28, 2026

Gwamnatin Kano Da Rogo SSR Din Gwamna Sun Baiwa Ƴan Jarida Hakuri Kan Cin Mutuncin Mambansu

February 25, 2026
Advertisement
© 2026 MURYAR AREWA A YAU. Developed ny: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Disclaimer
  • Get In Touch
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.