Close Menu
  • Home
  • Kasuwanci
  • Nishadi
  • Features
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Karin Wasu
    • Noma da Kiwo
    • Sauyin Yanayi
    • Fasaha
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) Instagram
MURYAR AREWA A YAU
Subscribe
  • Home
  • Kasuwanci

    GWAMNAN JIHAR KANO ALH ABBA KABIR YUSUF YA SAUKE KWAMISHINAN ZUBA JARI DA KASUWANCI, DAGA KAN MUKAMINSA

    March 26, 2026

    FILIN JIRGIN SAMAN DUTSE JIHAR JIGAWA ZAI DINGA KARBAR KAYA NA KAGO

    February 23, 2026

    Zulum Leads Fintiri, Buni to Meet New World Bank Director

    November 14, 2025

    Gwamnatin Najeriya ta roki jama’a su rage cin ganda (ponmo) kada kamfanin sarrafa fata na kasar ya durkushe

    November 14, 2025

    STANDARD ORGANIZATION OF NIGERIA AND FEDERAL MINISTRY OF TRADE ARE GOING TO WORK TOGETHER

    November 8, 2025
  • Nishadi

    WANI : MAGIDANCI MAI MATA BIYU A BAUCHI, YA KASHE DAN ACABA DON SAMUN KUDIN KARA AUREN MATA TA UKU

    October 22, 2025

    Qausain TV appoints Adam A. Zango as Director-General

    October 8, 2024

    Young Jonn Sets To Thrill Fans With Electrifying Performance In Abuja

    September 29, 2024

    Why Bobrisky was separated from other inmates – Prison experts

    September 27, 2024
  • Features

    ZABABBEN GWAMNAN JIHAR KANO ABBA KABIR YUSUF YA MIKA SUNAN HON MURTALA SULE GARO GA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO DOMIN TANTANCE WA A MATSAYIN MATAIMAKIN GWAMNA

    April 22, 2026

    GWAMNA UMAR NAMADI YA KADDAMAR DA SABUWAR JAMI’AR KIMIYYA DA SAMAR DA LIKITOCI DA BADA HORO GA JAMI, AN KIWON LAFIYA DOMIN INGANTA HARKAR LAFIYA 

    April 21, 2026

    WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

    April 21, 2026

     The : Emir of Sudan Gaya Confers Prestigious “Mai Babban Daki” Title on His Mother

    April 21, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA KADDAMAR DA KWAMITIN WAYAR DA KAI

    April 20, 2026
  • Labarai

    SHUGABAN NIJERIYA BOLA AHMED TINUBU YA SANYA HANNU AKAN KASAFIN KUDI NA SHEKARA TA 2026 DA TSAWAITA DOKAR KASAFIN KUDI TA SHEKARA TA 2025

    April 18, 2026

    ALLAH YA YIWA MAHAIFIYAR HON IBRAHIM UMAR BALLAH RASUWA

    April 17, 2026

    JIGAWA A ROLE MODEL FOR HEALTH SECTOR REFORMS IN NIGERIA – ZAMFARA PS PUBLIC SERVICE OFFICE

    April 1, 2026

    AN TSARE WANI DIREBAN MOTAR MATAR SARKI BISA ZARGIN SATAR GWALA – GWALAI NA MILIYOYIN KUDI MASU TSADAR GASKE

    April 1, 2026

    CELEBRATING A VISIONARY LEADER r AT 74TH : DG DAN’AGUNDI FELICITATES PRESIDENT TINUBU ON HIS BIRTHDAY

    March 29, 2026
  • Siyasa

    WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

    April 21, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA KADDAMAR DA KWAMITIN WAYAR DA KAI

    April 20, 2026

    REJOINDER: THE FALLACY OF THE “COMMANDER AND THE BURDEN OF INTEGRITY

    April 5, 2026

    MATASAN JIHAR KANO SUNCE :-MURTALA SULE GARO NE YAFI CANCANTAR ZAMA MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KANO

    April 4, 2026

    HON ALHASSAN ADO DOGUWA, YACE WAJIBI NE AYI KYAKYKYAWAN SHIRI DOMIN TUNKARAR ZABEN SHEKARA TA 2027 DOMIN KUWA AKWAI GAGARUMAR MATSALA

    April 2, 2026
  • Tsaro

    JIGAWA STATE IS A WRONG PLACE TO COMMIT CRIME AS AFFIRMED BY THE DECISIONS OF THE SUPREME COURT OF NIGERIA.

    April 11, 2026

    YAN FASHIN DAJI NA FAMA DA ANNOBAR AMAI DA GUDAWA, HAR TA YI AWON GABA DA WASU DAGA CIKIN SU ZUWA LAHIRA

    April 9, 2026

    KHADIJA ISAH THE 9 YEAR OLD VICTIM OF BRUTAL RAPE GOT JUSTICE .

    April 9, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA YI WA WASU MASU ZAMAN GIDAN GYARAN HALI AFUWA 12

    March 19, 2026

    GWAMNATIN JIHAR KANO TA DAUKI MATAKIN TSAURARA TSARO YAYIN SALLAR IDI DA ZA, A GABATAR NAN GABA KADAN DOMIN BIN DOKA DA ODA

    March 18, 2026
  • Wasanni

    Ndume Unity Cup 2025: Drama, Determination, and Dominance as Matchday 1 Unfolds.

    November 15, 2025

    MAGOYA BAYAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KATSINA UNITED TA SUN RAUNATA YAN WASAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARAU FC TARE DA YIWA MOTOCIN BARAU FC ROTSE

    November 8, 2025

    NASARAR GIWA UNITED FILIN SUKUWA

    October 24, 2025

    new Kano-based football club, Bichi First FC, has appointed renowned journalist Muzammil Dalha Yola as its Media Officer.

    September 12, 2025

    Kungiyoyin Kwallon Kafa Na Barau da Kano pillars Duk Na Y’aya”n Jihar kano ne Ba Na Mutum Daya bane – :Inji Adamu Abdullahi karkasara

    August 19, 2025
  • Karin Wasu
    1. Noma da Kiwo
    2. Sauyin Yanayi
    3. Fasaha
    4. View All

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA BULLO DA SABBIN DABARUN WARWARE MATSALOLIN MANOMA DA MAKIYAYA,TARE DA TANTANCE KAN IYAKOKI

    April 14, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI YA YI ALKAWARIN CI GABA DA TAIMAKA WA MANOMA DA BUNKASA TATTALIN ARZIKI

    March 22, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KASHI NA UKU NA TALLAFAWA MA, AIKATAN GWAMNATI TA FUSKAR NOMA

    March 13, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA HADA GWIWA DA NDDB NA KASAR INDIA DOMIN SAMAR DA MADARA DA BUNKASA KIWON SHANU

    March 10, 2026

    MALIKAWA GARU :- PLANT A TREE TODAY TO FIGHT DESERTIFICATION

    October 16, 2025

    Zulum commissions housing complex for teachers in Mafa

    October 7, 2025

    NiMet Predicts Three-day Thunderstorm, Downpour Nationwide

    October 14, 2024

    NiMET Predicts Three-Day Thunderstorms From Monday

    October 1, 2024

    Zulum: Borno begins export of plastic materials

    October 30, 2025

    Zamkah Technologies Has Signed MOU With Institute For Peace and Conflict Resolution (IPCR)

    September 9, 2025

    Digital Age: How Technology Impacts Modern Marriage

    September 29, 2024

    Artificial Intelligence will replace unskilled workers – Daily Trust

    September 27, 2024

    ZABABBEN GWAMNAN JIHAR KANO ABBA KABIR YUSUF YA MIKA SUNAN HON MURTALA SULE GARO GA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO DOMIN TANTANCE WA A MATSAYIN MATAIMAKIN GWAMNA

    April 22, 2026

    GWAMNA UMAR NAMADI YA KADDAMAR DA SABUWAR JAMI’AR KIMIYYA DA SAMAR DA LIKITOCI DA BADA HORO GA JAMI, AN KIWON LAFIYA DOMIN INGANTA HARKAR LAFIYA 

    April 21, 2026

    WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

    April 21, 2026

     The : Emir of Sudan Gaya Confers Prestigious “Mai Babban Daki” Title on His Mother

    April 21, 2026
MURYAR AREWA A YAU
Home » MALAMAR MAKARANTAR ISLAMIYYAR AHMADU ABBA MEMORIAL ACADEMY TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO BISA KWAZON DATA NUNA ALOKACINDA AKA BATA RIKON MAKARANTAR ISLAMIYYA

MALAMAR MAKARANTAR ISLAMIYYAR AHMADU ABBA MEMORIAL ACADEMY TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO BISA KWAZON DATA NUNA ALOKACINDA AKA BATA RIKON MAKARANTAR ISLAMIYYA

By Ali MuhammadFebruary 25, 2026 Ilimi 2 Mins Read
Screenshot 20260225 153624
Share
Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Duk da kasancewar Iyaye Mata na fuskantar kalubale saboda rauni a fanni daban – daban na rayuwa, Sai ga wata malama da ta nuna kwazo a dai – dai lokacin da aka bar Mata makaranta Mai Dalibai da dama domin ta cigaba da shugabanci da gudanarwa amatsayin riko.

Maakarantar Ahmadu Abba Memorial Academy layin Mai taba Sani Mai nagge dake yankin karamar hukumar Gwale, yayin da wannan makaranta ta shahara wajen bada ilimi ga Dalibai Maza da Mata tun daga tushe raino zuwa matakin farko wato primary,

Yayin da shugaban Maakarantar Malam mujittapha Tijjani Alkali, ya samu damar zuwa Karin karatu a kasar marakash (marocco), Sai akaga da cewar a nemo Wanda zai cigaba da gudanar da shugabancin makarantar, bisa shawarwari da kyakykyawan nazari aka baiwa malama  Amratu Usman Garba, wadda ta nuna hazaka da jajircewa, wajen ganin makarantar ta cigaba batare da wata matsala.

Malama Amratu Usman Garba tayi kokarin kula da malama da Dalibai da kuma yanayin koyo da koyarwar Kamar yadda shugaban makarantar Malam  mujittapha Tijjani Alkali ya bayyana,

Shima Anasa bangaren shugaban hukumar gudanrwar makarantar Sarkin Sudan Alh Ahmad  Abba musa, ya Yabawa wannan malama da malaman makarantar da Dalibai suka bada shaidar kyakykyawan aikin data yi, yayin da ake nuna a matsayin hazika jaruma jajirtacciya wajen baiwa Ilimi gudunmawar data dace.

Sarkin Sudan Alh Ahmad Abba musa Yaya ba Mata bisa kokarin data nuna da kuma kwazo data yi Yayinda daga bisani aka Bata lambar yabo da kyaututttka, bisa abin kirki data aiwatar

Fatan Yan, uwa Mata zasu cigaba da baiwa marada kunya, da cigaba da tsare gaskiya da rikon Amana

Makarantar  Ahmadu Abba Memorial Academy Nursery and primary and Tahfeez makaranta ce dake baiwa Dalibai karatun boko dana Islamiyya da kuma karatun Alkur, Ani maigirma da Tajweedi.

MALAMAR MAKARANTAR ISLAMIYYAR AHMADU ABBA MEMORIAL ACADEMY TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO BISA KWAZON DATA NUNA ALOKACINDA AKA BATA RIKON MAKARANTAR ISLAMIYYA
Share. Facebook Twitter LinkedIn Email Telegram WhatsApp

Related Posts

ZABABBEN GWAMNAN JIHAR KANO ABBA KABIR YUSUF YA MIKA SUNAN HON MURTALA SULE GARO GA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO DOMIN TANTANCE WA A MATSAYIN MATAIMAKIN GWAMNA

GWAMNA UMAR NAMADI YA KADDAMAR DA SABUWAR JAMI’AR KIMIYYA DA SAMAR DA LIKITOCI DA BADA HORO GA JAMI, AN KIWON LAFIYA DOMIN INGANTA HARKAR LAFIYA 

SARKIN SUDAN GAYA Dr MUSA AHMAD YA NADA MAI BABBAN DAKI

KUNGIYAR MASU GIDAJEN BULO DA DANGOGINSA TA KASA RESHEN JIHAR KANO SUN BUKACI HADA HANNU DA GWAMNATIN JIHAR KANO

AN SHAWARCI MALAMAI DAKE GUDANAR DA DA, AWAH DA SU DINGA KARANTAR DA WADANDA AKA MUSULUNTAR DOMIN SU SAN ADDININ MUSULUNCI, INJI BARR, YAHYA IBRAHIM ALIYU R

GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA CE, ILIMI BABBAN JARI DOMIN CIGABAN JIHAR JIGAWA,DAMA KASA BAKI DAYA

Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

ZABABBEN GWAMNAN JIHAR KANO ABBA KABIR YUSUF YA MIKA SUNAN HON MURTALA SULE GARO GA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO DOMIN TANTANCE WA A MATSAYIN MATAIMAKIN GWAMNA

April 22, 2026

GWAMNA UMAR NAMADI YA KADDAMAR DA SABUWAR JAMI’AR KIMIYYA DA SAMAR DA LIKITOCI DA BADA HORO GA JAMI, AN KIWON LAFIYA DOMIN INGANTA HARKAR LAFIYA 

April 21, 2026

WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

April 21, 2026
Advertisement
© 2026 MURYAR AREWA A YAU. Developed ny: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Disclaimer
  • Get In Touch
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.