Barayi sun fasa banki a Jamus tare da kwashe kudi da dukiya da suka kai Yuro miliyan 30 kwatankwacin Naira bliyan 51.
‘Yan sun ce lamarin da ya faru a birnin Gelsenkirchen a farkon wannan mako, ya shafi akalla mutane 2,500 da ke mu’amala da bankin.