Shugaban kungiyar tallafawa marayu da   Yada Addinin musulinci, Barrister Yahya Ibrahim Aliyu, ya shawarci malamai dake Yada Addinin Musulunci, da su Kara sadakar da kansu wajen baiwa wadanda suka shiga Addinin Islama ilmin sanin Allah da yadda zasu gudanar da ibada

Muna kira ga sheikh Adam Ashaka da ragowar masu Da’awa cewa duk lokacin da aka muslumtar da wasu ayi kokarin basu shawarar cewa lallai sudaure suke rika tambayar yadda zasuyi ibada koda zuwa nesa ne suje su koyi ilimin kada suzauna suce sai ambasu malamin da zai koyamusu addini, sannan adorasu akan cewa duk wanda yakai shekara 18 to yadaure yaje yamallaki katin da zaije yayi zabe dafatan Allah kabamu ikon Dabbaqa abubuwan da addinin musulunci yakoyana musanman son zaman lafiya da kaunar juna da taimakawa junanmu.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version