Cikin wata ganawa da yayi da manema labarai, Jim kadan bayan kaddamar da yakin neman zaben sa Sanata AA ZAURA yayi taron manema labarai yayi tir Dan gane da yadda Matasan suka farfasa wasu daga cikin motocin AA ZAURA,.
AA ZAURA yayi Kira ga hukumomin tsaro da su binciki lamarin da cewar wannan AL, amari tamkar yiwa Dimukradiyya raunine ga wadanda suka gaza wajen Kai bantansu saboda haka nema suka nemi hanyoyin cutarwa.
AA ZAURA yayi Kira ga matasa da su zamanto masu da, a da bin doka da oda kada su bari wani yayi amfani dasu ta hanyar da Bata daceba
Kamar yadda rahotanni ke nuni da cewar wadannan matasa sun fitone domin tada zaune tsaye
Matasa na tsunduma cikin aikata laifuffuka

