Babban Mai taimakawa Shugaban Kasa Akan harkokin Shugabanci Nagari da kishin kasa Hon Ja, OJI yaja hankalin matasa da su yi fitar farin dango wajen karbar Katin Rijistar zabe domin zabar cancanta a zaben shekara ta 2027 Mai zuwa.

 

 

 

 

 

Hon Ja, OJI yayi wannan kiranne ta bakin Mai magana da yawun  kungiyar Ja, OJI Dodar, Initiative forum,, Malam jamilu PRO na kungiyar,

 

jamm

Malam jamilu yace Hon Ja, OJI ya yi Kira ga mazabu 10 dake yankin karamar hukumar Tarauni da su Tabbatar sun karbi katinan zabe domin haifar nagari na kowa a 2027

Malam jamilu yace duk Mai so yankin karamar hukumar Tarauni ta samu cigaba yazama wajibi a Je a karbi Katin zabe a wajen da aka tanada.

Jamilu pro ya Yabawa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu bisa baiwa Malam Nasir Ja, OJI wannan Babban. Mukamin da ya baiwa Malam Ja, OJI.tare da shawaratar AL, ummar yankin Tarauni da su Taya shi da, Addu, ar Allah ya kama.

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version