Tun a kwanakin baya mataimakin Gwamnan Jihar kano, Aminu Abdussalam, yayi tirjiya ya yayin da ya noke ya ki bin gwamna Abba Kabir Yusuf, zuwa jam, iyyar Apc, Wanda hakan yayi nuni da cewar yabi sahun tsohon Sanata Kwankwaso na jam, iyyar NNPP,

Kwatsam kuma abinda ake hasashe shine ya faru domin kuwa ko a kwanakin baya anji wani Abu Mai kama da hakan na yawo a kafafen sada zumunta

Majalisar dokoki jihar Kano ta tsige Mataimaki Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo daga mukaminsa.

Hakan ya biyo bayan wani bincike da majalisar ta ce ta gudanar kan zarge-zargen da aka gabatar akan mataimakin gwamnan.

Zarge-zargen sun hada da saba wa dokokin aiki da kuma wasu batutuwan da suka shafi gudanar da mulki.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version