Shugaban kungiyar tsohon kansilan mazabar karefa Hon sabo Yusuf Suleman karefa ne ya bayyana cewar jam, iyyar Apc a yankin Arewacin Nijeriya zata zama itace kan gaba a zabububbukab shekara ta 2027.

Hon karefa yace, har gobe kwallliya tana biyn kudin sabulu bisa LA, akrari da yadda Zababben Danmajalisar wakilai na tarayya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa yake Kai kawo tsakanin majalisar kasa, wajen fidda marada kunya.

Hon sabo karefa yace Hon Alhassan Ado ya samar da kyayayyakin more rayuwa a ko wanne sako da lungun yankin kananan hukumomin tudun wada da DOGUWA

 

Karefa ya ce dukkan Mai San cigaba yazo ya dafawa Rt Hon Alhassan Ado Doguwa dance gaba da bunkasa cigaban rayuwar AL, ummar yankin kananan hukumomin tudun wada da Doguwa

 

Wannan taro an gudanar da shi ne bisa, fadakarwa da bada shawarwari da ilimin tarwa tsakanin Matasan Jam, iyyar Apc na karamar hukumar Tudun wada da kuma karfafawa matasa gwiwa Dan kaucewa munanan kalaman batanci da tunzuri a kafafen Yada Labarai

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version