Giwa united, kungiyar Kwallon kaface data yi shura a filin sukuwa, yayin da ta raini, ya Kwallon Kafa da Dama da Kuma kulla zumunci, fiye da shekaru 30 wannan kungiyar Kwallon kafar na cigaba da fafata wasa tsakanin shahararrun Kwallon Kafa, matasa.
Malam jinjiri GIWA shine ke rike da wannan kungiyar a matsayin Mai koyar da wasa da Kuma jibantar lamarin
Yayin da a Yanzu aka samu Mai kishin kungiyar Kwallon kafar yazo yake bada gudunmawa wajen cigaban kungiyar Kwallon kafar ta GIWA united dake filin sukuwa.
Fiye da shekaru 30 Kenan, wannan kungiyar Kwallon kafar ta GIWA UNITED ta hada da shararrun Yan kungiyar Kwallon kafar daga manyan club – club da makarantan su.
Zamu cigaba

