Share Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp Barayi sun fasa banki a Jamus tare da kwashe kudi da dukiya da suka kai Yuro miliyan 30 kwatankwacin Naira bliyan 51. ‘Yan sun ce lamarin da ya faru a birnin Gelsenkirchen a farkon wannan mako, ya shafi akalla mutane 2,500 da ke mu’amala da bankin. WASU GUNGUN BARAYI SUN YA SHE WANI BANKI A KASAR JAMUS
MALAMAR MAKARANTAR ISLAMIYYAR AHMADU ABBA MEMORIAL ACADEMY TA SAMU BABBAR LAMBAR YABO BISA KWAZON DATA NUNA ALOKACINDA AKA BATA RIKON MAKARANTAR ISLAMIYYA
DOGUWA YA TAYA AL, UMMAR MUSULMI MURNAR SHIGOWAR WATAN RAMADAN, YA JAJANTAWA YAN KASUWAR SINGA A KARO NA BIYU