Mai girma tsohon dan takarar sanatan Kano ta tsakiya kuma shugaban gidauniyar A A Zaura Foundation His Excellency Abdussalam Abdulkarim Zaura ya kaddamar da takararsa ta neman kujerar sanatan Kano ta tsakiya a tutar jam’iyyar APC a Meena Event centre dake kan titin lodge road dake Nassarawa G.R.A a Kano

 

 

Dubban masoya da magoya ne suka halarci taron don nuna goyon bayansu dakuma yarda da ayyukan A A Zaura ga rayuwar al-umma.

 

A A Zaura ya tabbatar da sadaukar da kansa ga al-ummar Kano ta tsakiya don ganin antsaftace daga yanayin da take ciki na rashin shugabanci kyakkyawa a majalisar dattijai dakuma ababen more rayuwa.

 

 

Manyan yan siyasa da kwararru daga sassa daban-daban sun halarci taron don nuna goyonsu ga A A Zaura., da suka hada da Hon Yahya Adamu Garin Ali, Hon Ahmad Aruwa, da Hon Sani Baban kowa, Hon nuhu Darki, da sauran su

 

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version