AL, umma na sane da irin sa toka sa katsi da aka dinga yi tsakanin magoya baya da Kuma wasu yayan jam, iyyun hamayya a Jihar kano, Adai – dai lokacin da aka zargi kwamishinan sufuri  na Jihar kano, da cewar yayi awon gaba da wasu daloli da sunan zai karbi belin wani jagoran sayar da kwaya Wanda, Jami, an tsaro, suka cika hannu dashi,.

Wani abin mamaki shine yadda ake rade – radin yadda wasu shugabanni suka fara yunkurin rufe ido da Tabbatar da karya bisa gaskiya, ma, an dai a kyale Yan gwagwarmaya, suyi babatu tamkar abin nan da ake cewa shakulatin bangaro.

Kai wannan lamari na siyasa ya suya domin kuwa tafiyar ta nuna cewar Gara a tsaya Akan gaskiya ko Kuma tun daga duniya a karbi hukunci a Hannu,daga AL, umma baki kadai ya, Isa.

Muna Addu’ar Allah ya kyauta.

lawwali Amadu

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version