Sau da yawa wasu na daukara Y’angwagwarmaya dake Karakaina a kafafen sada zumunta na zamani amatsayin wasu mutane da basu d manufa ko basu inda suka sa gaba bisa yadda wasu do kan yi Amfani da wadannan kafafen sada,zumunta wajen cin zarafin mutane ko Yada wasu AL, amura nadaban,da ka, iya zama ruwan dare,da kuma wadanda ka iya yin kokari wajen isar da sakon kirki ga jma, a.

Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan kasar hausa Mai tuta (OON) Shine shugaban Yan majalisun Arewacin Nijeriya Kuma Zababben Danmajalisar wakilai na tarayya mai wakiltar kananan hukumomin tudun wada da Doguwa a majalisar kasa, yayin da kana iya cewa ma shugaban kwamitin manfetur na majalisar, shine ya ware kudi Zunzurutu har naira miliyan 10 ga masu tallata ayyukan sa da kare kima da mutunci. a kafafen sadarwa na zamani Dadin dadawa ma dai Hon Alhassan Ado ya Kara musu da Baburan Hawa tsala – tsala sabbi Kal-Kal guda 11 kirar zamani.

Hon Alhassan yayi Kira ga Y’angwagwarmaya da su tabbatar sunyi Amfani da wannan kudade da ababan hawan ta hanyar data dace.

Hon DOGUWA ya shawarce su da cewar kada su kuskura su sauka daga kan tafarkin da aka dorasu na tallata manufofin Rt Hon Alhassan Ado Doguwa da kare kima da mutuntaka a kafafen sadarwa ta zamani.

Wata sanarwa da Mai magana da yawun Rt Hon Alhassan Ado Doguwa yayi a shafinsa na face book Auwal Ali Sufi utai (SLA) ya rawaito cewar Rt Hon Alhassan Ado Doguwa shine mutumin da yake kaunar Y’angwagwarmaya na kafafan sadarwa

Shugabanin masu Amfani da kafar sadarwa ta zamani na yankin karamar hukumar Tudun wada, da suka hada da Abba Isyaku Bashir Aminu Kabir, da Danbaba tudun wada da sauran su, sun bayyana Rt Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan kasar hausa Mai tuta da cewar dama ruwane Mai maganin Dauda, dake wanke dukkan Datti.

Shugabannin sun Yabawa Rt Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan kasar hausa Mai tuta bisa wannan abin Alheri da yayi musu da cewar ba, a taba irin sa ba a tarihin karamar hukumar Tudun wada.

 

Wannan Al, amari

 

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version