Wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook, mai magana da yawun Rt Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan kasar hausa Mai tuta (OON) Auwal Ali Sufi utai Ya bayyana cewar Rt Hon Alhassan Ado Doguwa yana kasa Mai tsarki tare da mahaifiyarsa, yayin da suke gudanar da ibadar UMRAH.

A makon da ya gabata ne Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya tafi kasa Mai tsarki. A saboda haka nema ya Ke Mika sakon Taya murna ga sabon shugaban jam, iyyar Apc na Jihar kano Hon Umar Haruna Doguwa, bisa zama shugaban jam, iyyar Apc na Jihar kano, kana Rt Hon Alhassan Ado yayi fatan Alheri ga tsofaffin shugabannin jam, iyyar Apc na Jihar kano da suka gudanar da mulki karkashin jag Dan sarki Hon Abdullahi Abbas.

 

Shugaban Yan majalisun Arewacin Nijeriya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa jagoran jam, iyyar Apc a yankin kananan hukumomin tudun wada da Doguwa, Alhassan Ado ya bayyana cewar yana fatan jam, iyyar Apc zata cigaba da samun nasara karkashin jagorancin sabon shugaban jam, iyyar Apc Hon Umar Haruna Doguwa, da sauran shugabannin jam, iyyar na Jihar kano.

Doguwa yace lokaci yayi da zasu sake damarar tun karar klubalen do jam, iyyar take fuskanta a kasa da Jihar kano.

Hon Alhassan Ado Doguwa yayi fatan Alheri ga sabbin shugabannin Apc da Zababben Gwamnan Jihar kano Alh Abba Kabir Yusuf, bisa yadda ya jajirce wajen ganin jam, iyyar Apc ta Kai ga gaci.

Wajibine Gwamna Abba Kabir Yusuf ya Kai jam, iyyar Apc ga Nasara a zabubbukan da zasu zo nan gaba musanman zaben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da na majalisar wakilai Dana majalisun Dattawa da na gwamna Dana Yan majalisun Arewacin Nijeriya.

 

Doguwa Yayi Adduar fatan Alheri ga sabbin shugabannin Apc na Jihar kano da kasa baki daya

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version