Gwamnan jihar kano Alh Abba Kabir Yusuf Wanda ya samu wakilcin shugaban majalisar Dokokin jihar kano RT Hon Isma, I’ll Falgore,, Wanda yayi jawabi amadadin gwamna Abba Kabir Yusuf,yace wajibine mu godewa ALLAH madaukakin sarki bisa samun Rt Hon Alhassan Ado Doguwa Sardanan kasar hausa Mai tuta a yankin kananan hukumomin Tudun wada da Doguwa bisa yadda yake gudanar da Ayyukan Alheri a yankin.

 

Hon falgore yace Babu shakka amsar da suke nema sun samu a yankin bisa haka nema,yace ko yanzu a buga zabe domin shima yayarda zabe dubu ci dubu a saboda haka nema, shugaban majalisar Dokokin jihar kano Hon falgore yaja hankalin Al, ummar yankin kananan hukumomin Tudun wada da Doguwa da su fito kwansu da kwarkwatar su su marawa jam, iyyar APC baya su zabeta tun daga kan shugaban kasa zuwa majalisar Dattawa da majalisar kasa da Gwamnan jihar kano Alh Abba Kabir Yusuf da Yan majalisun jiha.

Hon falgore yace jam, iyyar APC ce kadai jam, iyyar dake da zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin jam,iyyun Nijeriya.

 

Hon falgore ya kaddamar da Rabon takin zamani a yankin Burum -Burum da ke karamar hukumar Tudun wada, jihar kano, Amadadin gwamna Abba Kabir Yusuf.

Daga cikin wadanda suka halarci taron rabon takin zamani da RT Hon Alhassan Ado Doguwa ya bayar sun hada da sanata ma, ud El jibrin Doguwa da Hon Dr,Ali musa Hamza Burum -Burum da Tsohon shugabannin kanana hukumomin Tudun wada da Doguwa,Hon Haruna Ali da Hon mamuda Hudu Doguwa da Hon malam musa Salihu Riririwai

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version