R
Rahotanni sun yi nuni da cewa Gwamna Dauda Lawal na Zamfara ya koma jam’iyya mai mulki a Najeriya ta APC
Tuni dai mataimakin Gwamnan Jihar ta zamfara yace kotu ta yanke hukunci cewar jam, iyyar PDP bata da shugabanci haka zalika kuma, Sai suka bashi wuka da nama, domin ya zaba musu da jam, iyyar da ta dace da su.
Mun duba yankin da ya dace damu bisa halin da Jihar zamfara take ciki da kuma yadda za, a kawo Mata dauki.
Tuni dai rahotanni ke nuni da cewar gwamnatin PDP ta rikide ta koma Apc
Jam, iyyar Apc tayi mamaya In banda Jihar Bauchi babu wata Jihar da ke

