ADAI-DAI lokacin da Dubban AL, ummar Jihar kano da kewaye ke cigaba da Alhinin rashin mutane bakwai da suka rasu, a saka makon kisan gilla da akayi musu, wannan yasa AL, ummar Jihar kano ke cigaba da tausayawa bisa wannan mummunan lamari.

Kogunan kasar hausa Hon DA, U Aliyu Abubakar yake Mika sakon ta, aziyya ga iyalan da yan uwa da Abokan Arziki bisa wannan Rasuwa ta mutane 7.

Hon DA, U Aliyu Abubakar kogunan kasar hausa, ya bayyana wannan lamari da cewar Iftila’i ne Akwai bukatar mutane su cigaba da Adu, OI da neman gafafar Allah subhanahu wata, ALA, Allah ya kiyaye Faruwar wannan lamarin.

Hon DA, U Aliyu Abubakar yayi Addu, ar Allah ya jikan wadanda suka rasu, Allah ya baiwa Malam Haruna Hakuri da Yan, uwan sa.

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version