Kamar yadda wasu hukumomin kasannan dake kula da hakkin Kayayyakin na masu saye da siyarwa irin su NAFADA, SON, Comsumar protection Agency da makamantansu sukan yi bibiyar yadda ake sayar da wasu Kayayyakin amfani ga, AL, umma, Wanda ake bin kwakwkwafi Dan Kar asamu tazgaro wajen ko a cutar da lafiyar AL, umma.

Wata Babbar Barazana da ke Kai kawo ga AL, umma itace yadda mutane ke sayen mai na girki, Wanda bashi da ingantacciyar Tsafta, tun da farko idan akayi duba da yadda ake Sarrafa wannan Mai na gyada ko Manja za, a fahimci cewar ana bin wasu hanyoyine da idan mutum yagani da ido yasan tsagwaron kazanta ce kawai ake Girki da ita Kuma Dan, Adam yasha ya mure harma yana sude Hannu.

Wannan ce tasa kungiyoyi masu zaman kansu ke kokarin wayar da kan AL, umma Bisa neman sinadrin Mai na girki Mai kyau Wanda aka yi shi da ingantacciyar Hanya ta zamani Mai Tsafta da cikakken inganci da sanya lafiya, a jikin Dan, Adam.

 

dav
dav

Cs-SuNn Gain da hadin gwiwar, T-Pac suka shirya taron fadakarwa da karawa juna Ilimi tare da wayar da Kai ga kwararrun Yan jaridu da zasu yi hikimomin da zasu taimaka su Ilimi tar da AL, umma illolin mai na girki Wanda ba Dan Kamfani ba (Unbranded oil) da Kuma mahimmancin Mai na Girki Mai Tsafta (branded Oil).

Cs-SuNn T-Pac Gain, sunyi duba da Nazari da kididdiga kasancewar miliyoyin mutane ne ke Fuskantar cututtuka ta sanadiyar shan gurbatattacen Mai Nagirki (Unbranded Oil), yayin da kadan ne daga cikin AL, umma wadanda keda fahimta da hannu da shuni ke iya sayen Mai na girki Dan Kamfani, duk da kasancewar Akwai Hasashen Talauci da rashin Ilimi zamani da matsalolin cin hanci da rashawa da rashin kyakykyawan Tallafin daga Gwamnati, wannan na daya daga cikin manya manyan matsalolin da ke kawo wa Shirin cikas.

 

dav

Amma dai ya kamata hukumomin lafiya Dana wayar da akai su sake zage damtse domin kakkabe wannan AL, Amari da ka, iya Barazana da rayuwar miliyoyin mutanen wannan kasar,

tamu,

 

AA SUFI

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version