An jajantawa Yan kasuwar singa bisa Iftila’in gobara da ya afka musu tare da yin kira ga masu hannu da shuni da su Kai dauki ga mabukata yayin watan Ramadan da bayan sa domin samun Babban rabo a ranar Alkiyama.

Dr musa Ahmad Abba shine yayi wannan kiran ga mawadata dake cikin Al, umma, kasancewar kadatowar watan Azumin Ramadan.

Sarkin Sudan na Gaya ya bayyana irin yanayin da marayu da masu karamin karfi ke shiga yayin da aka Kai Azumi Akwai bukatar ace dukkan Wanda yayi Azumi ya samu Abinci da Abinsha Kamar yadda kasashen musulmi kanyi, tare da shirya shan ruwa domin mabukata da yin Adduoin Samun saukin rayuwa, wannan zai taimaka wajen sanya kaunar juna da Yan, uwan taka.

Sarkin Sudan yayi fatan za, a yi Azumin Ramadan cikin koshin lafiya. Ahmad Abba

 

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version