Shugaban jam, iyyar APC na jihar kano Hon Umar Haruna yace irin wannan ayyukan da Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya keyi na bada takin zamani da kulawa da da Yan,jam, iyyar APC shine abin alfahari .

Jam, iyyar APC na na matukar Alfahari da Hon Alhassan Ado,bisa yadda ya baiwa sama da mutane dubu biyar takin zamani kyauta batare da ko sisiba.

. Alhassan Ado yazama Dan halak malak na jam, iyyar APC,domin ,kuwa Al, ummar yankin kananan hukumomin Tudun wada da Doguwa suna tare da shi Dari bisa Dari.

 

Hon Umar Haruna yaja hankalin Al ummar yankin kananan hukumomin Tudun wada da Doguwa da su tabbatar sun zabi jam, iyyar APC tun daga sama har kasa.

Mutane fiye da dubu 5 ne suka ci gajiyar kyautar takin zamani daga Rt Hon Alhassan Ado Doguwa.

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version