Wata sanarwa da ta fito a shafin Hon Ali Datti yako, na sadarwa ta bayyana cewar, Hon Aliyu Datti yako ya dangwarar da shaha dar jam, iyyar Apc kana ya tsunduma cikin Apc,

 

Har yanzu dai siyasar Jihar kano na cigaba da yin juyin yar masau, a siyasance tare da sauyawa gyambo kafa ta fuska daban – daban dake nuni da cewar kowa yaga Dama – dama ya kama.

Wasu sunyi gwari wasu kuwa sun sayar sunci riba a siyasance

Hon Ali Datti yako, shine tsohon Wakilin kananan hukumomin kiru da Bebeji Wanda ya yi kwamishinan kananan hukumomi tsohon shugaban karamar hukumar kiru,

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version