acikin hudubarsa ta Sallar juma, a sheikh Usman Malam sheikh ya bayyana cewar yanzu haka yahudawa suna cigaba da shirya makirce – makirce domin kaskantatar da Addinin musulinci. 

Luis 1270,da suka gabata Luis yace wani Shugaba ne a kasar faransa da ya bada shawara, yace idan kunaso ayaki addinin Musulunci shine ku kama zukatan musulmi matsa, a shagaltarsu da hanyar yahudanci dukkan abinda zai kawo canjin rayuwar matasa, Kamar social media. KO Yaya muka tsakura daga cikin su masu kananan tunani da wawawe

Malam Usman yaja hankalin matasa da su kasance masu bin dokokin Allah da manzansa

Yahudawa sun kafa tarko kala – kala domin cimma Addinin musulinci.

Malam Usman Muhammad Al, Ameen ya shawarci Al, ummar musulmi da su jajirce wajen baiwa Yaya ilimin Addinin musulinci dana boko da ilimin fasahar kere – kere,da sanar da Dalibai ilimin tarihin Musulunci da musulmi

Malam Usman ya Kara da cewar lokaci yayi da musulmi zasu farka domin kaucewa sharrin yahudawan wannan zamani

Malam Usman ya ce yanzu haka Akwai kasashen yahudawa da idan ka cika zuwa Sallah akan lokaci Sai ayi make lakabi da suna Dan, ta, adda. Saboda kiyayyarsu da Musulunci.

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version