Tsohon Wakilin karamar hukumar Rogo a majalisar Dokokin Jihar kano Hon magaji Dahiru zarewa, ya Ja hankalin Al, ummar yankin da su kasance masu gudanar da Adduoin Samun Nasara da cigaban jam, iyyar Apc.

Hon Magaji Dahiru zarewa yayi wannan kiranne yayin da yake Mika sakon barka da Sallah ga AL, ummar yankin mazabar sa ta Rogo.

Magaji zarewa ya bayyana jam, iyyar Apc da cewar itace jam, iyyar da zata Kai AL, umma ga gaci, kana ya hori mata da matasa da su tabbatar sunyi rijistar zabe da ta jam, iyyar Apc, domin sharbar romon Dimukradiyya

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version