Adai – dai lokacin da tsohon Gwamnan Kano yayi mi ara koma baya, ya shiga jam, iyyar ADC, Anan kuma Mabiyan shehin Malami, Sheikh Ibrahim Khalil za suje filin jirgin Saman Malam Aminu domin tarbar sa bayan kammala aikin ibadar UMRAH a kasa Mai tsarki.
Wata sanarwa da shugaban sashin SHARI, a na jam, iyyar ADC, mai dauke da sa hannun Malam Yahaya Ibrahim Aliyu esq Mashawarcin jam, iyyar ADC
Ya bayyana cewar kwamitin magoya baya sun fitar da sanarwar a shafin su na Khalil Media Team karkashin jagorancin sakatare Comr. Aliyu Haidar.
Tun kafin tafiya tayi nisa Maam Ibrahim Khalil na rike da jam, iyyar ADC, tsawon lokaci harma Ana hasashen tsayawarsa a matsayin Dan takarar Gwamnan Jihar kano a cikin jam, iyyar ta ADC
Sheikh Ibrahim Khalil zai dawo Kano daga kasa Mai tsarki arannaranar Alhamis karfe 11:00 na safe.
