Shugaban Yan majalisun Arewacin Nijeriya Hon Alhassan Ado Doguwa Wakilin kananan hukumomin tudun wada da Doguwa a majalisar Tarayya ya bara bisa yadda Hotunan vediyansa ya karade kafafen sada zumunta da kafafen Yada Labarai, bisa yadda aka dinga daukarsa a6birnin landan yana shakatawa yana watayawa babu abinda ya dameahi.
Kwatsam Sai gashi yabayyana cewar ya Baza wannan capacity ne a kasar Birtaniya ne Domin ya cusawa makiyansa haushi wadanda suka yi masa bita da kulli Dan aci zarafinsa a kasar Birtaniya.
Doguwa ya shaidawa zauren Majalisar wakilai ta tarayya da Hon Abbas Tajudeen yake jagloranta cewar, wannan yunkuri da Yan hamayya suka so suyi yunkurine na neman zubarwa Nijeriya kima a iidon duniya.
‘babu shakka an nemi a ci zarafin kasarmu da ni kina Kuma nasan dukkanin mutanen da suka shirya wannan kitumurmura, nan bada dadewaba zan nemi hakkina agbaban kotu. ”
Amakon da yagabata be dai Hon Alhassan Doguwa ya ziyarci kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, daga bisani Kuma ya tafi taron kasa da kasa Akan harkar hako ma, dinnan
Manfetur na cikin ruwa da dangoginsa kasancewar sa, shugaban kwamitin manfetur na majalisar kasa,, yayi da taron ke nuni da nemowa Nijeriya masu sayen manfetur da dangoginsa daga kasashen duniya domin kulla harkar cinikayya domin inganta Tattalin Arziki.
