Kadancewar kano ts kudu ce tayi shura, wajen,harkar noma,kuma wannan yankin ne da, RT Hon Alhassan Ado Doguwa ya fito,domin kuwa Doguwa da Tudun wada sune kudunkudun jihar kano kuma sune manoman da ke ciyar fda jihar kano da Arewacin nijeriya.
Tun daga sanyin safiyane,dubban mutanen yankin mazabar Burum -Burum da Baburi Dalawa Dattawa da mata da matasa, da kungiyoyin manoma suka yi dafifi,a yankin hayin Burum -Burum domin karbar tallafin takin zamani , Wanda rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya a rabawa manoma dominbunkasa noma da samar da Abinci.
Hon Alhassan Ado yace dagatai guda 8 na yankin mazabar Burum -Burum da Baburi Dalawa suma suna cikin wadanda suka amfana da wannan tallafin takin.
Hon Alhassan Ado yace wannan tallafin abinda muka saba yi ne duk shekara sau uku saboda mune muke ciyar da jihar, dukkan kayan Abinci da kagani a kasuwannin karaye ko,makwabtanmu,ko a dawanau daga yankinmu yake.
Zega tukuda gazobi,shuri da ga cikin mazabun, Burum -Burum da Baburi Dalawa,da fala,da limamai da malamai da kungiyoyin matasa suna da ga cikin wadanda suka amfana da Rabon takin,haka muka sa a mota tare da jami,antsaro su raka akai kowacce mazaba da kuma ko wacce akwatu DOMIN Al, ummar yankin su amfana.
Daga cikin wadanda suka halarci taron rabon takin zamani da RT Hon Alhassan Ado Doguwa ya yi akwai ,zababben gwamnan jihar kano Alh Abba Kabir Yusuf Wanda ya sami wakilcin shugaban majalisar Dokokin jihar kano Hon falgore da shugaban jam, iyyar APC na jihar kano da Tsohon Dan majalisar kasa Hon shehu haruna lambu,da shugaban karamar hukumar Doguwa da sanata mas, ud El jibrin Doguwa da Hon eng Sulem Da,u,hasken Birnin kudu sauran su.
Anas jawabin mashawarcin gwamnan jihar kano akan harkokin yada labarai Hon Ahmad Aruwa ya bayyana cewar a yankin kananan hukumomin Tudun wada da Doguwa, RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA bashi da SA,a Kuma shine mai nasara adukkan zaben da za,ayi har Illa ma SHA ALLAH,
Hon Alhassan Ado Doguwa shine abin alfahari ga jihar kano da ma Arewacin nijeriya.
Wada suka amfana da wannan takin zamani da RT Hon Alhassan Ado Doguwa ya bayar sun hada da malam salisu,fala da bala fafa,da malam Ibrahim mai kaya da saura Al, ummar yankin sunyi godiya bisa wannan abin Alheri da RT Hon Alhassan Ado Doguwa ya yi musu
