Adai – dai lokacin da jam, iyyun siyasa ke baje kolin Yan takara, masu neman kujerun mdafun IKO daban – daban, jam, iyyar ADC ta baiwa Mai neman kujerar Dan Majalisar Jiha daga yankin karamar hukumar Kumbotso, damar sayen foarm domin Shima a fafata dashi a neman kujerar wakilcin Kumbotso..
Hon Muhammad sa, I’d Modibbo mutum ne da ya cancanci rike ko wanne irin mukami bisa kwarewarsa da ilimin sa da mu, amalarsa da AL, umma.
Kasancewar sa Malami yayi abin yabo bisa yadda ya baiwa Dubban matasa ilimi,, kaga ko anan yayi Babban project da ya barwa AL, umma abin kwatance da kuma kashe bakin tsanya.
Sadakar da rayuwar sa wajen baiwa matasa ilimi abune da za, ayi koyi dashi, musanman idan ya shiga majalisar Dokokin Jihar kano a matsayin wakili Kumbotso kunsan Akwai kyakykyawan wakilci Mai cike da nagarta.
Muhammad sa, I’d Modibbo, shine mutumin da idan ya samu dama zai Kai karamar hukumar Kumbotso ga Tudun muntsira a majalisar Dokokin Jihar kano.
