Nazarin jaridar muryararewaayau. Com, sau da yawa ana samun wasu mutane masu fahimtar AL, amuran rayuwar yau da Kullum a baibai, ma, ana Ana tufka ana warwara.

Mai karatu yayi tsai Alokacin da Kamfani tatar Mai na Alh Aliko Dangote ya fara aiki, babu irin hantara da tsngwama da Bai fuskantaba daga gwamnatin tarayyar kasa Nijeriya.

Wani Abun mamaki ma shine irin yadda aka hanashi yayi aiki matsalar jiya daban ta yau daban ta gobe daban har sai da AL, ummar kasa Nijeriya suka fara tofin Allah ya tsine Akan masu kawowa matatar Mai ta Dangote karantsaye, Haka zalika, akayi ta bin hanyoyi na hassada da mugunta da bakin ciki dan kawai a kawo cikas matatar man Dangote ta zama tarihi, cikin Ikon Allah kwatsam Sai ga AL, ummar kasa sun fara gane wajen da aka dosa, domin daga fara, sayar da Mai na Dangote Sai man kasa Nijeriya ya fara sauki acikin gida Nijeriya, kaga Babban ganganci ga masu cikas da karantsaye.

A yanzu an sake biyowa ta bayan gida Dan dai Ashafawa matatar Mai ta Dangote Kashin kaji Akan harkar ta sayar da Manfetur, shi yasa ake so Lallai I Lallai Sai an nunawa mutane cewar Akwai takun saka tsakanin gwamnatin da matatar Mai ta Dangote.

Idan ka tafi yaji aiki menene ribar sanya Al, ummar kasa cikin mugun hali

AKWAI kamfanunnukan da sukan sanya dokar hana kafa kungiyar ma, aikata, da wasu Dalilan,.

Koma menene dai lokaci yayi da zamu hade Kai mutaimakawa wannan Kamfani na dan, Asalin yankin Arewa domin ya cigaba da zama zakaran gwajin dafi a wannan harka ta manfetur ko Cigaba da samun Saukin da wasu masu son kawo nakasu su gudu daga sashin cuta da cutarwa.

WANI Dattijo ya shaida mana cewar Matatar Mai ta Dangote tazo da Alheri daga zuwansa an samu sauki a bangaren farashin manfetur.

shawara ga Alh Aliko Dangote shine ya tsaya Akan gaskiya. dan ceton Al, ummar kasa baki daya.

Muryar Arewa Ayau. Com

 

 

 

 

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version