Shugaban ƙasar Koriya Ta Arewa Kim Jong-un ya bayyana cewa ƙasarsa ba za ta amince da yi wa Manzon Allah SAW ɓa-tanci ba.

 

A cewarsa duk da Koriya Ta Arewa ba ƙasar addini ba ce, amma hakan ba ya nufin samun damar yi wa addini ɓatanci, ya ce yana girmama Musulunci kuma duk wanda ya yi wa Annabi ɓa tanci ko ya ƙo ña Alƙur’ani zai fuskanci hukunci mai tsanani.

 

Allah ya ƙara wa Annabi daraja

 

Ku yi following ɗin jaridar muryar Arewa Ayau. Com domin samun ingantattun labarai masu ƙayatarwa

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version