“Ban damu da waɗanda suka shiga waccan jam’iyyar tun farko da waɗanda ke shirin shiga yanzu, wallahi azzalumai ne ɓarayi da su aka cuci ƴan Najeriya.”
– Comrade Adamu Abdullahi Karkasara ya Kara da cewar AL, ummar Nijeriya suna da bukatar jam, iyyar Apc domin cigaba da gudanar da ayyukan cigaba.
Ya zama wajibi Yan Nijeriya suyi kaffa – kaffa da sabbin jam, iyyun da ke yiwa mutane Dadin baki dan su sanya talakawa acikin kaka nakayi
