Wannan matashi shine Mai kimanin shekaru 15 Gwani Abdulaziz Alin Guru, Wanda ALLAH YA bashi Haddar Alqur ani Maigirma cikin SHEKARU biyu a makarantar Ubayyu bin Ka,ab a wajen malaminsa

Yayinda Alarmma Sa,idu Yankaba,dake Dakata kawaji quarters kano Nijeriya ya mikawa Hafizin mukullin Babur din amadadin Yan, uwa da iyalan Alh Alin Guru
Gwani Abdul, Aziz Dane ga Alh Alin Guru,
Yayinda mahaifinsa Alh Alin Guru ya gwangwajeahi da sabon Babur mai caji na zamani
Yayinda Alh Alin Guru ya yi kira ga matasa da su zage Damtse wajen neman Ilimin Addini dana zamani
ALLAH YA SA AYI AMFANI DA SHI
