SHEHU SANI YA YI WA SARKIN KATSINA ABDULMUMINU KABAR MARTANI BAYAN SHAWARAR DA YABA YARI.
Martanin Sanata Shehu Sani shine: Wannan nuna bambanci ne. Ya ce “Most of those making noise today were silent for ethnic, sectional and religious reasons.
Sani ya ce a zamanin Buhari, an ga rashin tsaro a matsayin “God-sent” amma a zamanin Tinubu ana ganin sa a matsayin gazawar Shugaban kasa, kuma “You cannot blame Tinubu for not killing Turji… when you refused to blame Buhari.
Ya kare Sarkin da cewa yana da “constitutional right to speak the truth about insecurity”, amma ya bukaci a rika yiwa kowa adalci ba tare da son yanki ba.
.
