Zababben Danmajalisar wakilai na tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Ghari da Tsanyawa, RHon eng Sani Bala tsanyawa ya bayyana sabon shugaban jam, iyyar Apc na Jihar kano Hon Umar Haruna Doguwa da cewar, ya cancanta ta zama shugaban jam, iyyar Apc bisa la, akari da kwazonsa wajen cigaban jam, iyyar.
Hon Sani Bala tsanyawa na wannan bayaninne Alokacinda yake Mika sakon taya murna ga Shugaban jam, iyyar Apc na Jihar da sauran shugabannin da suka Sami nasarar dare shugabancin jam, iyyar ta Apc.
Zababben Danmajalisar na Ghari da Tsanyawa ya bayyana cewar jam, iyyar Apc Apc Babbar jam, iyyar Apc da take da manyan Yan siyasa da kanana.
.. Hon eng Sani Bala tsanyawa ya yi kira ga sabbin shugabannin da su jajirce domin jam, iyyar Apc ta lashe zabubbuka masu zuwa, Maa, ana Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa Dan yam majalisun kasa da Gwamnan kano Alh Abba Kabir Yusuf ya sake zama gwamna a Karo na biyu da Yan majalisun Dattawa Dana jihohi.
….. Hon tsanyawa yayi fatan Alheri ga sabbin shugabannin dasu cigaba da Yada jam, iyyar Apc sako da lunguna domin samun nasarar da ake bukata.
