Close Menu
  • Home
  • Kasuwanci
  • Nishadi
  • Features
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Karin Wasu
    • Noma da Kiwo
    • Sauyin Yanayi
    • Fasaha
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) Instagram
MURYAR AREWA A YAU
Subscribe
  • Home
  • Kasuwanci

    GWAMNAN JIHAR KANO ALH ABBA KABIR YUSUF YA SAUKE KWAMISHINAN ZUBA JARI DA KASUWANCI, DAGA KAN MUKAMINSA

    March 26, 2026

    FILIN JIRGIN SAMAN DUTSE JIHAR JIGAWA ZAI DINGA KARBAR KAYA NA KAGO

    February 23, 2026

    Zulum Leads Fintiri, Buni to Meet New World Bank Director

    November 14, 2025

    Gwamnatin Najeriya ta roki jama’a su rage cin ganda (ponmo) kada kamfanin sarrafa fata na kasar ya durkushe

    November 14, 2025

    STANDARD ORGANIZATION OF NIGERIA AND FEDERAL MINISTRY OF TRADE ARE GOING TO WORK TOGETHER

    November 8, 2025
  • Nishadi

    WANI : MAGIDANCI MAI MATA BIYU A BAUCHI, YA KASHE DAN ACABA DON SAMUN KUDIN KARA AUREN MATA TA UKU

    October 22, 2025

    Qausain TV appoints Adam A. Zango as Director-General

    October 8, 2024

    Young Jonn Sets To Thrill Fans With Electrifying Performance In Abuja

    September 29, 2024

    Why Bobrisky was separated from other inmates – Prison experts

    September 27, 2024
  • Features

    Kwankwaso will destroy your presidential ambition – Primate Ayodele tells Peter Obi

    June 5, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA AMINCE DA DAKATAR TA WASU MUTANE GUDA 4 MASU TAIMAKA MASU

    June 1, 2026

    MATASAN KUNGIYAR FACEBOOK CONNECT SUN JADDADA GOYAN BAYANSU GA RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA

    June 1, 2026

    AL, UMMAR YANKIN GOBIRAWA SUN BUKACI DA A KAMMALA MUSU AIKIN HANYAR DA HON ALI SANI MADAKIN GINI YA FARA

    May 30, 2026

    KANO RESIDENTS HAIL IGP, DSS DG, CP FOR AVERTING BLOODSHED THROUGH DURBAR SUSPENSION

    May 29, 2026
  • Labarai

    SHUGABAN NIJERIYA BOLA AHMED TINUBU YA SANYA HANNU AKAN KASAFIN KUDI NA SHEKARA TA 2026 DA TSAWAITA DOKAR KASAFIN KUDI TA SHEKARA TA 2025

    April 18, 2026

    ALLAH YA YIWA MAHAIFIYAR HON IBRAHIM UMAR BALLAH RASUWA

    April 17, 2026

    JIGAWA A ROLE MODEL FOR HEALTH SECTOR REFORMS IN NIGERIA – ZAMFARA PS PUBLIC SERVICE OFFICE

    April 1, 2026

    AN TSARE WANI DIREBAN MOTAR MATAR SARKI BISA ZARGIN SATAR GWALA – GWALAI NA MILIYOYIN KUDI MASU TSADAR GASKE

    April 1, 2026

    CELEBRATING A VISIONARY LEADER r AT 74TH : DG DAN’AGUNDI FELICITATES PRESIDENT TINUBU ON HIS BIRTHDAY

    March 29, 2026
  • Siyasa

    Kwankwaso will destroy your presidential ambition – Primate Ayodele tells Peter Obi

    June 5, 2026

    HON DOGUWA YA ROKI AFUWAR GWAMNAN JIHAR KANO, BISA MAKAUNIYAR ADAWA DA MUKAYI MASA

    May 19, 2026

    WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

    April 21, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA KADDAMAR DA KWAMITIN WAYAR DA KAI

    April 20, 2026

    REJOINDER: THE FALLACY OF THE “COMMANDER AND THE BURDEN OF INTEGRITY

    April 5, 2026
  • Tsaro

    JIGAWA STATE IS A WRONG PLACE TO COMMIT CRIME AS AFFIRMED BY THE DECISIONS OF THE SUPREME COURT OF NIGERIA.

    April 11, 2026

    YAN FASHIN DAJI NA FAMA DA ANNOBAR AMAI DA GUDAWA, HAR TA YI AWON GABA DA WASU DAGA CIKIN SU ZUWA LAHIRA

    April 9, 2026

    KHADIJA ISAH THE 9 YEAR OLD VICTIM OF BRUTAL RAPE GOT JUSTICE .

    April 9, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA YI WA WASU MASU ZAMAN GIDAN GYARAN HALI AFUWA 12

    March 19, 2026

    GWAMNATIN JIHAR KANO TA DAUKI MATAKIN TSAURARA TSARO YAYIN SALLAR IDI DA ZA, A GABATAR NAN GABA KADAN DOMIN BIN DOKA DA ODA

    March 18, 2026
  • Wasanni

    Ndume Unity Cup 2025: Drama, Determination, and Dominance as Matchday 1 Unfolds.

    November 15, 2025

    MAGOYA BAYAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KATSINA UNITED TA SUN RAUNATA YAN WASAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARAU FC TARE DA YIWA MOTOCIN BARAU FC ROTSE

    November 8, 2025

    NASARAR GIWA UNITED FILIN SUKUWA

    October 24, 2025

    new Kano-based football club, Bichi First FC, has appointed renowned journalist Muzammil Dalha Yola as its Media Officer.

    September 12, 2025

    Kungiyoyin Kwallon Kafa Na Barau da Kano pillars Duk Na Y’aya”n Jihar kano ne Ba Na Mutum Daya bane – :Inji Adamu Abdullahi karkasara

    August 19, 2025
  • Karin Wasu
    1. Noma da Kiwo
    2. Sauyin Yanayi
    3. Fasaha
    4. View All

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA BULLO DA SABBIN DABARUN WARWARE MATSALOLIN MANOMA DA MAKIYAYA,TARE DA TANTANCE KAN IYAKOKI

    April 14, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI YA YI ALKAWARIN CI GABA DA TAIMAKA WA MANOMA DA BUNKASA TATTALIN ARZIKI

    March 22, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KASHI NA UKU NA TALLAFAWA MA, AIKATAN GWAMNATI TA FUSKAR NOMA

    March 13, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA HADA GWIWA DA NDDB NA KASAR INDIA DOMIN SAMAR DA MADARA DA BUNKASA KIWON SHANU

    March 10, 2026

    MALIKAWA GARU :- PLANT A TREE TODAY TO FIGHT DESERTIFICATION

    October 16, 2025

    Zulum commissions housing complex for teachers in Mafa

    October 7, 2025

    NiMet Predicts Three-day Thunderstorm, Downpour Nationwide

    October 14, 2024

    NiMET Predicts Three-Day Thunderstorms From Monday

    October 1, 2024

    Zulum: Borno begins export of plastic materials

    October 30, 2025

    Zamkah Technologies Has Signed MOU With Institute For Peace and Conflict Resolution (IPCR)

    September 9, 2025

    Digital Age: How Technology Impacts Modern Marriage

    September 29, 2024

    Artificial Intelligence will replace unskilled workers – Daily Trust

    September 27, 2024

    Kwankwaso will destroy your presidential ambition – Primate Ayodele tells Peter Obi

    June 5, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA AMINCE DA DAKATAR TA WASU MUTANE GUDA 4 MASU TAIMAKA MASU

    June 1, 2026

    MATASAN KUNGIYAR FACEBOOK CONNECT SUN JADDADA GOYAN BAYANSU GA RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA

    June 1, 2026

    AL, UMMAR YANKIN GOBIRAWA SUN BUKACI DA A KAMMALA MUSU AIKIN HANYAR DA HON ALI SANI MADAKIN GINI YA FARA

    May 30, 2026
MURYAR AREWA A YAU
Home » DOGUWA :KIMANIN NAIRA MILIYAN 50 DA KAYAYYAKIN ABINCI AKA BAIWA YAYAN JAM, IYYAR APC NA YANKIN KARAMAR HUKUMAR DOGUWA SUKA SAMU

DOGUWA :KIMANIN NAIRA MILIYAN 50 DA KAYAYYAKIN ABINCI AKA BAIWA YAYAN JAM, IYYAR APC NA YANKIN KARAMAR HUKUMAR DOGUWA SUKA SAMU

By Ali MuhammadMarch 13, 2026 Siyasa 2 Mins Read
IMG 20260312 WA0260
Share
Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Kamar yadda Mai magana da yawun Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya wallafa a shafinsa na sadarwa, Auwal Ali Sufi utai (SLA) tare da Hotunan da aka aiwatar da rabon Kayayyakin tallafin Azumin, da miliyoyin kudade,.

 

IMG 20260312 WA0219

 

Shugaban Yan majalisun Arewacin Nijeriya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa sardaunan kasar hausa Mai tuta (OON) ya baiwa jam, iyyar Apc ta yankin karamar hukumar Doguwa kudi kimanin Naira Miliyan 50, domin jika hantar yayan jam, iyyar Apc saboda Azumin watan Ramadan,

Kamar yadda shugaban kwamitin Dattawan karamar hukumar Doguwa, da shugaban mulki na karamar hukumar Doguwa Hon Abdrrashid Rilwan ya bayyana wa taron Dandazon yayan jam, iyyar Apc da suka taru a Dakin taro na sabon garin Dadin kowa dake karamar hukumar Doguwa.

Yayin da Dubban matasa, da Mata da Dattawan jam, iyyar Apc da suka taru domin karbar Dan hasafin watan Ramadan, wadanda suka fito daga mazabu daban – daban dake yankin karamar hukumar Doguwa, sun Yabawa Rt Hon Alhassan Ado Doguwa, bisa wannan gagarumin aikin.

Tun da farko Sai da shugaban kwamitin Dattawa Malam musa Salihu Ririwai ya bayyana cewar, tun daga kan Gwamnatin Jihar kano karkashin jagorancin Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf, da sanatan kano ta kudu, Sanata Abdurrahman Suleman kawu sumaila, da Dan majalisar Jiha Mai wakiltar karamar hukumar Doguwa, Hon Salis Ibrahim Muhammad jikan Liman, da Zababben Danmajalisar wakilai na tarayya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa da karamar hukumar Doguwa, sun bada tallafi Mai tsoka domin baiwa yayan jam, iyyar Apc kudi da kayan Abinci domin gudanar da Azumin watan Ramadan cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.

Wannan na nuni da cewar yankin karamar hukumar Doguwa ta hade kanta domin kawo cigaba Mai ma, ana. ga AL, ummar yankin baki daya batare da nuna ban ban ciba.

 

IMG 20260312 WA0200

Tsoff Yan majalisa da tsofaffin shugabannin karamar hukumar Doguwa, da kansiloli masu ci da Dattawan yankin ne da Dubban yayan jam, iyyar Apc ne suka halarci taron

 

 

 

DOGUWA :KIMANIN NAIRA MILIYAN 50 DA KAYAYYAKIN ABINCI AKA BAIWA YAYAN JAM IYYAR APC NA YANKIN KARAMAR HUKUMAR DOGUWA SUKA SAMU
Share. Facebook Twitter LinkedIn Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Kwankwaso will destroy your presidential ambition – Primate Ayodele tells Peter Obi

HON DOGUWA YA ROKI AFUWAR GWAMNAN JIHAR KANO, BISA MAKAUNIYAR ADAWA DA MUKAYI MASA

WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA KADDAMAR DA KWAMITIN WAYAR DA KAI

REJOINDER: THE FALLACY OF THE “COMMANDER AND THE BURDEN OF INTEGRITY

MATASAN JIHAR KANO SUNCE :-MURTALA SULE GARO NE YAFI CANCANTAR ZAMA MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KANO

Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

Kwankwaso will destroy your presidential ambition – Primate Ayodele tells Peter Obi

June 5, 2026

GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA AMINCE DA DAKATAR TA WASU MUTANE GUDA 4 MASU TAIMAKA MASU

June 1, 2026

MATASAN KUNGIYAR FACEBOOK CONNECT SUN JADDADA GOYAN BAYANSU GA RT HON ALHASSAN ADO DOGUWA

June 1, 2026
Advertisement
© 2026 MURYAR AREWA A YAU. Developed ny: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Disclaimer
  • Get In Touch
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.