Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya bayyana ilimi a matsayin Kashi bayan cigaban Kowacce AL, umma
A saboda haka nema Hon Alhassan Ado Doguwa yace Mun shirya yin duk mai yiwuwa domin mara baya da kuma inganta manufofin Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf, na bunkasa cigaban ilimi a Jihar kano.
RT Hon Alhassan Ado Doguwa na wannan batunne Alokacinda ya karbi Digirin Girmamawa da kungiyar Daliban Arewacin Nijeriya NATIONAL ASSOCIATION OF NORTHERN NIGERIAN STUDENTS suka karrama shi da digirin girmamawa
.An gudanar da bikin karrama tare da ba da lambar girmamawa ta digirin digirgir na karramawa, tare da nada shi a matsayin Grand Commander na Ƙungiyar Daliban Arewacin Najeriya, wanda shugabannin ƙungiyar dalibai suka shirya.

An gudanar da bikin ne a ranar Litinin, 11 ga watan Mayun shekarar 2026, a otal ɗin Bristol Palace da ke Kano.
