A makon da yagabata ne dai Allah ya karbi ran mahaifiyar tsohon gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir, El-Rufai,

Daga cikin wadanda suke Mika sakon ta, aziyya ga iyalan marigayiyar Akwai kungiyar Tallafawa marayu da kuma yayan jam, iyyar ADC na Jihar kano dake goyan bayan shehin Malami sheikh Ibrahim Khalil jagorancin jama’iyar ADC bangaren jahar kano muna gabatar da taaziyarmu ga maigirma tsohon gwamnan jahar kaduna mal Nasiru El Rufa’e dangane da rasuwar mahaifiyar sa Hajiya fatima zahra dafatan Allah yagafartamata Allah yasanya ta a Aljanna madaukakiya da dukkan musulmi. tare da Mika sakon ta, aziyya ga ga ragowar iyalai dafatan Allah yabasu ladan hakurin rashinta,
Wata takarda Mai dauke da sa hannun Mashawarcin jam, iyyar ADC, Akan harkokin SHARI, a Malam Yahaya Ibrahim Aliyu ta bayyana rashin malama Fatima zahra da cewar Babban rashi ne ga AL, ummar kasa baki daya ba Jihar Kaduna ba.

