Close Menu
  • Home
  • Kasuwanci
  • Nishadi
  • Features
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Karin Wasu
    • Noma da Kiwo
    • Sauyin Yanayi
    • Fasaha
Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
Facebook X (Twitter) Instagram
MURYAR AREWA A YAU
Subscribe
  • Home
  • Kasuwanci

    GWAMNAN JIHAR KANO ALH ABBA KABIR YUSUF YA SAUKE KWAMISHINAN ZUBA JARI DA KASUWANCI, DAGA KAN MUKAMINSA

    March 26, 2026

    FILIN JIRGIN SAMAN DUTSE JIHAR JIGAWA ZAI DINGA KARBAR KAYA NA KAGO

    February 23, 2026

    Zulum Leads Fintiri, Buni to Meet New World Bank Director

    November 14, 2025

    Gwamnatin Najeriya ta roki jama’a su rage cin ganda (ponmo) kada kamfanin sarrafa fata na kasar ya durkushe

    November 14, 2025

    STANDARD ORGANIZATION OF NIGERIA AND FEDERAL MINISTRY OF TRADE ARE GOING TO WORK TOGETHER

    November 8, 2025
  • Nishadi

    WANI : MAGIDANCI MAI MATA BIYU A BAUCHI, YA KASHE DAN ACABA DON SAMUN KUDIN KARA AUREN MATA TA UKU

    October 22, 2025

    Qausain TV appoints Adam A. Zango as Director-General

    October 8, 2024

    Young Jonn Sets To Thrill Fans With Electrifying Performance In Abuja

    September 29, 2024

    Why Bobrisky was separated from other inmates – Prison experts

    September 27, 2024
  • Features

    DOGUWA YA SAKE SAMUN NASARAR ZAMA DANTKARAR MAJALISAR WAKILAI NA TARAYYA A KAKAR ZABEN SHEKARA TA 2027 A JAM’IYYAR APC

    May 17, 2026

    RESIDENTS OF FEDERAL HOUSING ESTATE SHARADA COMMEND NESREA DG Over SWIFT RESPONSE TO ENVIRONMENTAL l POLLUTION COMPLAINTS

    May 15, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KWAMITIN JAGORAN AIKI DOMIN AIKI DA ASUSUN CIGABAN RUKUNAN ZABE

    May 13, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TARE DA HADIN GWIWAR MASARAUTUN JIHAR DA SAURAN AL, UMMA ZATA INGANTA TSARO

    May 13, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA NAMADI YA YI ALHININ RASUWAR TSOHON DAN MAJALISAR TARAYYA, HON. ABBA ANAS ADAMU

    May 12, 2026
  • Labarai

    SHUGABAN NIJERIYA BOLA AHMED TINUBU YA SANYA HANNU AKAN KASAFIN KUDI NA SHEKARA TA 2026 DA TSAWAITA DOKAR KASAFIN KUDI TA SHEKARA TA 2025

    April 18, 2026

    ALLAH YA YIWA MAHAIFIYAR HON IBRAHIM UMAR BALLAH RASUWA

    April 17, 2026

    JIGAWA A ROLE MODEL FOR HEALTH SECTOR REFORMS IN NIGERIA – ZAMFARA PS PUBLIC SERVICE OFFICE

    April 1, 2026

    AN TSARE WANI DIREBAN MOTAR MATAR SARKI BISA ZARGIN SATAR GWALA – GWALAI NA MILIYOYIN KUDI MASU TSADAR GASKE

    April 1, 2026

    CELEBRATING A VISIONARY LEADER r AT 74TH : DG DAN’AGUNDI FELICITATES PRESIDENT TINUBU ON HIS BIRTHDAY

    March 29, 2026
  • Siyasa

    WANI MATASHI MAI SUNA UMAR UZAIRU DIREBA YA SAUYA SHEKA ZUWA JAM, IYYAR APC BAYANDA YA BAYYANA JAM, IYYAR DA CEWAR ITACE MAFITA A ZABEN 2027

    April 21, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA KADDAMAR DA KWAMITIN WAYAR DA KAI

    April 20, 2026

    REJOINDER: THE FALLACY OF THE “COMMANDER AND THE BURDEN OF INTEGRITY

    April 5, 2026

    MATASAN JIHAR KANO SUNCE :-MURTALA SULE GARO NE YAFI CANCANTAR ZAMA MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KANO

    April 4, 2026

    HON ALHASSAN ADO DOGUWA, YACE WAJIBI NE AYI KYAKYKYAWAN SHIRI DOMIN TUNKARAR ZABEN SHEKARA TA 2027 DOMIN KUWA AKWAI GAGARUMAR MATSALA

    April 2, 2026
  • Tsaro

    JIGAWA STATE IS A WRONG PLACE TO COMMIT CRIME AS AFFIRMED BY THE DECISIONS OF THE SUPREME COURT OF NIGERIA.

    April 11, 2026

    YAN FASHIN DAJI NA FAMA DA ANNOBAR AMAI DA GUDAWA, HAR TA YI AWON GABA DA WASU DAGA CIKIN SU ZUWA LAHIRA

    April 9, 2026

    KHADIJA ISAH THE 9 YEAR OLD VICTIM OF BRUTAL RAPE GOT JUSTICE .

    April 9, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DAN MODI YA YI WA WASU MASU ZAMAN GIDAN GYARAN HALI AFUWA 12

    March 19, 2026

    GWAMNATIN JIHAR KANO TA DAUKI MATAKIN TSAURARA TSARO YAYIN SALLAR IDI DA ZA, A GABATAR NAN GABA KADAN DOMIN BIN DOKA DA ODA

    March 18, 2026
  • Wasanni

    Ndume Unity Cup 2025: Drama, Determination, and Dominance as Matchday 1 Unfolds.

    November 15, 2025

    MAGOYA BAYAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA KATSINA UNITED TA SUN RAUNATA YAN WASAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARAU FC TARE DA YIWA MOTOCIN BARAU FC ROTSE

    November 8, 2025

    NASARAR GIWA UNITED FILIN SUKUWA

    October 24, 2025

    new Kano-based football club, Bichi First FC, has appointed renowned journalist Muzammil Dalha Yola as its Media Officer.

    September 12, 2025

    Kungiyoyin Kwallon Kafa Na Barau da Kano pillars Duk Na Y’aya”n Jihar kano ne Ba Na Mutum Daya bane – :Inji Adamu Abdullahi karkasara

    August 19, 2025
  • Karin Wasu
    1. Noma da Kiwo
    2. Sauyin Yanayi
    3. Fasaha
    4. View All

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA BULLO DA SABBIN DABARUN WARWARE MATSALOLIN MANOMA DA MAKIYAYA,TARE DA TANTANCE KAN IYAKOKI

    April 14, 2026

    GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI YA YI ALKAWARIN CI GABA DA TAIMAKA WA MANOMA DA BUNKASA TATTALIN ARZIKI

    March 22, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KASHI NA UKU NA TALLAFAWA MA, AIKATAN GWAMNATI TA FUSKAR NOMA

    March 13, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA HADA GWIWA DA NDDB NA KASAR INDIA DOMIN SAMAR DA MADARA DA BUNKASA KIWON SHANU

    March 10, 2026

    MALIKAWA GARU :- PLANT A TREE TODAY TO FIGHT DESERTIFICATION

    October 16, 2025

    Zulum commissions housing complex for teachers in Mafa

    October 7, 2025

    NiMet Predicts Three-day Thunderstorm, Downpour Nationwide

    October 14, 2024

    NiMET Predicts Three-Day Thunderstorms From Monday

    October 1, 2024

    Zulum: Borno begins export of plastic materials

    October 30, 2025

    Zamkah Technologies Has Signed MOU With Institute For Peace and Conflict Resolution (IPCR)

    September 9, 2025

    Digital Age: How Technology Impacts Modern Marriage

    September 29, 2024

    Artificial Intelligence will replace unskilled workers – Daily Trust

    September 27, 2024

    DOGUWA YA SAKE SAMUN NASARAR ZAMA DANTKARAR MAJALISAR WAKILAI NA TARAYYA A KAKAR ZABEN SHEKARA TA 2027 A JAM’IYYAR APC

    May 17, 2026

    RESIDENTS OF FEDERAL HOUSING ESTATE SHARADA COMMEND NESREA DG Over SWIFT RESPONSE TO ENVIRONMENTAL l POLLUTION COMPLAINTS

    May 15, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KWAMITIN JAGORAN AIKI DOMIN AIKI DA ASUSUN CIGABAN RUKUNAN ZABE

    May 13, 2026

    GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TARE DA HADIN GWIWAR MASARAUTUN JIHAR DA SAURAN AL, UMMA ZATA INGANTA TSARO

    May 13, 2026
MURYAR AREWA A YAU
Home » Likitan Siyasar Wannan Zamani Hon Dr Musa Ilyasu kwankwaso Yayi Hasashe Duk Sun Tabbata A SIYASANCE

Likitan Siyasar Wannan Zamani Hon Dr Musa Ilyasu kwankwaso Yayi Hasashe Duk Sun Tabbata A SIYASANCE

By Ali MuhammadSeptember 11, 2025 Siyasa 4 Mins Read
Musa 1
Share
Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Babban Darakta Mai kula da’, Sashin kudi da Gudanarwa, na Hukumar raya fadamun kogunan Hadejia da jama, are, tsohon shugaban karamar hukumar Madobi, Tsohon Kwami Raya Karkara, ya zama wani Mudubi, A siyasar wannan zamani, duk kuwa ana iya cewa Barewa batayi gudu Danta, yayi Rarrafe ba, duba da kasancewar sa, Daliban da ya Karanci jarida, a Jami, ar Bayero dake kano.

Musa Ilyasu kwankwaso, baya-bayan nan, Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai sake lashe zaben 2027 da rinjaye, yana mai cewa jam’iyyun adawa ba su da karfin da zasu hana shi cin zabe. Ya kuma gargadi jam’iyyar APC da ta guji rabuwar kai, yana jan hankalin ta da cewa hadin kai shi ne makamin da zai tabbatar da nasararta.
‎
‎“Tsintsiya guda daya ba ta shara, amma idan aka daure ta, tana iya shara.”‎Tun kafin zaben 2023, A watan Fabarairu na 2023, Musa Iliyasu ya gargadi jama’ar Kano da kada su mika amanarsu ga Kwankwasiyya ta hanyar zabarsu, yana mai cewa yin hakan zai durkusar da tattalin arziki da kasuwanci a Kano. A yau, ’yan kasuwa na kuka saboda lalacewar harkokin kasuwancinsu, wand hakan yasa mutane suke tunawa da gargadin na Musa Iliyasu.

 

Musa
‎
‎ Batun rashawa a Kano
‎
‎A ranar 12, maris, 2024, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa gwamnatin Ganduje ba yi sata ba, idan akai la’akari da satar da gwamnatin Kwankwasiyya za su yi. A dai jira lokaci”
‎
‎ Bayan wani dan lokaci, aka bankado badakalar kayan tallafi da biliyoyin naira a gwamnatin NNPP, abin da ya sa maganarsa ta zama gaskiya.
‎
‎. Rashin Tabbas na Siyasa
‎
‎A ranar 3 ga watan yuni, 2024, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce baka da tabbacin da wanda za ka yi Siyasar 2027, saboda wasu za su fita daga APC zuwa NNPP kuma haka wasu za su bar NNPP su koma jam’iyyar APC.
‎
‎Wannan bayani ko hasashen da Musa Iliyasu ya yi ya tabbata domin kuwa ana ta cigaba da chanza jam’iyyu a Wannan lokacin.
‎Musa Iliyasu Kwankwaso, Rabi’u Sulaiman Bichi sun kama aikin da Tinubu ya ba su‎Musa Iliyasu Kwankwaso na daga cikin fitattun ’yan siyasar Kano da ke da salo na fadin abubuwa a fili ba tare da jin tsoro ba. Sau da dama ana kallon maganganunsa a matsayin siyasa kawai, amma daga baya abubuwan da ya fada na faruwa kamar yadda ya yi hasashe.
‎
‎Musa Iliyasu Kwankwaso Wanda yanzu haka shi ne Babban daraktan Kudi da mulki na Hukumar Raya Kogunan Hadeja -Jama’are, ya fadin maganganun da a baya ake muku kallon siyasa, wanda yanzu kuma suka tabbata.
‎
‎Ga wasu jerin hasashe 7 da Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi wanda kuma suka tabbata .

 

.Sauyin Sheka
‎
‎A ranar 7 ga watan Afrilu, 2024 Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso ya kuma yi hasashen cewa wasu daga cikin ’yan APC da suka fita suka taimaka wa Kwankwasiyya har suka samu nasara za su dawo jam’iyyarsu. yanzu haka ga shi Baffa Bichi da Kawu Sumaila da Kabiru Rurum da Abdulmumin Kofa na daga cikin wadanda suka koma jam’iyyar APC, abin da ya sake tabbatar da hasashen Musa Iliyasu.
‎
‎. Rabuwar Baffa Bichi da Kwankwasiyya
‎
‎A ranar 16, ga watan mayu, 2024 Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi hasashen cewa Baffa Bichi zai fice daga Kwankwasiyya kuma ga shi ya tabbata, bayan da tsohon sakataren gwamnatin ya fice daga jam’iyyar NNPP ya fara sukar shugabanninta tare da barazanar fallasa abubuwan da ya gani a cikin gwamnatin ta Kwankwasiyya.
‎
‎
‎. Matakin da Tinubu zai dauka kan tsadar kayan abinchi.
‎
‎
‎Lokacin da aka fuskanci tsadar Abinchi a Nigeria, A ranar 22, ga watan Yuli, 2024, Musa Iliyasu ya shawarci jama’a da kada su tara abinci, yana cewa Tinubu zai fito da tallafin da zai karyar da kayan abinchi. Kuma haka Kai yanzu haka kayan abinchi kullum sai kara karyewa suke. Ana iya cewa Dr, musa

‎

 

Likitan Siyasar Wannan Zamani Hon Dr Musa Ilyasu kwankwaso Yayi Hasashe Duk Sun Tabbata A SIYASANCE
Share. Facebook Twitter LinkedIn Email Telegram WhatsApp

Related Posts

DOGUWA YA SAKE SAMUN NASARAR ZAMA DANTKARAR MAJALISAR WAKILAI NA TARAYYA A KAKAR ZABEN SHEKARA TA 2027 A JAM’IYYAR APC

RESIDENTS OF FEDERAL HOUSING ESTATE SHARADA COMMEND NESREA DG Over SWIFT RESPONSE TO ENVIRONMENTAL l POLLUTION COMPLAINTS

GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KWAMITIN JAGORAN AIKI DOMIN AIKI DA ASUSUN CIGABAN RUKUNAN ZABE

GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TARE DA HADIN GWIWAR MASARAUTUN JIHAR DA SAURAN AL, UMMA ZATA INGANTA TSARO

GWAMNAN JIHAR JIGAWA NAMADI YA YI ALHININ RASUWAR TSOHON DAN MAJALISAR TARAYYA, HON. ABBA ANAS ADAMU

VISITING AFCSC TEAM COMMENDS JIGAWA’S PEACEFUL ENVIROMENT

Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

DOGUWA YA SAKE SAMUN NASARAR ZAMA DANTKARAR MAJALISAR WAKILAI NA TARAYYA A KAKAR ZABEN SHEKARA TA 2027 A JAM’IYYAR APC

May 17, 2026

RESIDENTS OF FEDERAL HOUSING ESTATE SHARADA COMMEND NESREA DG Over SWIFT RESPONSE TO ENVIRONMENTAL l POLLUTION COMPLAINTS

May 15, 2026

GWAMNATIN JIHAR JIGAWA TA KADDAMAR DA KWAMITIN JAGORAN AIKI DOMIN AIKI DA ASUSUN CIGABAN RUKUNAN ZABE

May 13, 2026
Advertisement
© 2026 MURYAR AREWA A YAU. Developed ny: ENGRMKS & CO.
  • Home
  • About Us
  • Disclaimer
  • Get In Touch
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.