Saboda Raina umarnin kotu da wasu masu neman batawa shugabannin Yan majalisun Arewacin Nijeriya suna amadadin magoya bayan sa masu San cigaban yankin karamar hukumar Tudun wada, da Doguwa, zamu bncika mu gano masu San batanci ga Zababben Danmajalisar wakilai na tarayya Rt Hon Alhassan Ado Doguwa.
Anyi zaman kotu daban – daban, rahotannin Jami, an tsaro daban – daban, da manyan kotunan kasannan sun wankeshi daga
Tun asalin lamari yadda wadanda suka haddasa fitintinu da kone – kone a tudunwada suka shaidawa kotu abinda suka aikata da kotu ta yanke musu hukunci da yadda aka daukaka Kara zuwa ligal Adv, da police Dairy har zuwa karshen kotu
Akwai Yan siyasa da kafafen Yada Labarai da ake amfani dasu wajen yayata wannan batanci.
babu wanda zamu ragawa Akan wannan batun, zamu dauki matakin SHARI, A, akan duk Wanda yake wannan yunkurin
