Innah Lillahi Wa Innah Ilaihir-raju’un x3
Allah Ya yiwa tsohon shugaban hukumar Al’hazai ta jihar kano, Alhaji Sani Lawan Ƙofar mata rasuwa yanzu,
Za’ayi jana’izarsa gobe litinin da ƙarfe 9:00am a gidansa dake Daurawa a ƙaramar hukumar Tarauni.
Muna addu’ar Allah Ya Jiƙansa da Rahama Ya Kyauta-ta maƙwancinsa Ya bashi al’jannah madauka kiya.
