Masu ruwa da tsaki na jam, iyyar Apc na yankin kananan hukumomin tudun wada da DOGUWA ne suka zauna tare da kwamitin Amintattu na jam, iyyar Apc na yankin, bayan wata tattaunawa suka Amince da Rt Hon Alhassan Ado Doguwa ya cigaba da janragamar yankin kananan hukumomin tudun wada da DOGUWA a majalisar kasa.
Wannan abin Ayaba ne dangane da wannan tsari da suka yi.
RT na Rt Hon Alhassan Ado yayi ta zarce a wannan tsarin domin kuwa shine uwa Uba kuma jagora,wanda zai cigaba da kulawa da kyakykyawan wakilci a yankin
