Kwanakin nan an San yadda aka Kai ruwa Rana bayan dauki ba dadi da akayi tayi a yankin kano ta Arewa musanman ma batun kujerar Dan Majalisar Dattawa dake wakiltar yankin.
Bayan da aka ce an samu sulhu ko masalaha har mataimakin shugaban majalisar Dattawa ya shallake rijiya da baya, ba, Eng T Gwarzo bai kwarfeshi ba baya ga hotuna sun bayyana cewar Sanata Barau I Jibrin DSP da, TM Gwarzo, sun cure waje guda Apc Kenan.
Kwatsam Sai ga Babban shugaban hukumar kula da Ingancin Kayayyaki, wato national productivity, Hon Dr, Baffa Babba Dan Agundi, ya sauya lissafin domin ya dawo da hannun agogo baya yana mai nuni da wancan Shirin da akayi ko sulhu tsakanin Sanata Barau I Jibrin maliya DSP da excellency Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, harma Baffa Babba Dan Agundi ya Shai dawa kafafen Yada Labarai da cewar
“mun Gamsu da janyewar da A TM Gwarzo ya yiwa DSP, Amma babu batun Sulhu”

Wannan ce tasa Hon Tasiu Sani Dan Hajiya yayi dogon sharhi tare da yin nuni ga DSP Sanata Barau I Jibrin da cewar ya kamata yayi waiwaye domin a sake sauke Kaya a daure rigiza ma, ana dai a doki juji domin ajiyo kukan gwazarma a siyasance, tsohon mataimakin Gwamnan ATM GWARZO ba Kashi yarwabane marmara ne kashin kasa.
Tasiu Dan Hajiya yace kada Sanata Barau I Jibrin ya bari Yan MIYA tayi zaki su sa Ayi biris da batun Akwai bukatar akalli batunnan na Baffa Babba Dan Agundi, domi matse dukkan kurjin da ya Ke makogwaro batare da jini ya
