Saƙon ɗan majalisar tarayya na Ghari da Tsanyawa Engr. Sani Bala Tsanyawa bayan da tsarin maslahar jamʼiyyar APC ya sanar da sabon ɗan takara,
Eng Sani Bala tsanyawa shine mutumin da ya Ke yiwa yankin Ghari da Tsanyawa kyakykyawan wakilci, a majalisar wakilai na tarayya.

Yayin da wadanda basa san cigaban yankin suke kawo tasgaro a cikin tafiyar.
Tuni dai kanwa ta Kar tsami domin Hon eng Sani Bala tsanyawa ya samu tikitinsa a hannu
