Hon eng sani Bala shine zababben wakilin ƙananan hukumomin Gari da Tsanyawa a majalisar kasa, Wanda kuma yasha Alwashin cigaba da kyauta tawa matsan yankin domin kakkabe zaman kashe wando a tsakanin matasa.
Alokuta Daban -Daban eng sani Bala ya baiwa mata da matasa maza da mata jari domin su zama masu Dogaro dakai.

A yanzu ma zababben Danmajalisar wakilan eng sani Bala ya shirya baiwa matasa jari na na,urat POS da kudaden da zasuyi ta sarrafi dashi amatsayin jari domin bunkasa Tattalin arziki.
Babban burin dukkan mutumin da keson cigaban Al’umma shine abinnan da Hausawa ke cewa ka nunawa matashi yadda ake kamo kifi ba ka bashi kifin ba
