Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar Dawakin Kudu da Warawa Mustapha Bala Dawaki ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma NDC Kwankwasiyya.
Mustapha Bala Dawaki, wanda shi ne shugaban ma’aikata na shugaban jam’iyyar APC na kasa fice daga jam’iyyar ne bayan ya kasa samun tikitin takarar majalisar tarayya.
